ha_tq/exo/28/29.md

156 B

Menene ɗole Musa zai sa a cikin ƙyalle na ƙirjin domin ɗaukar shawara?

Ɗole zai sa Urim da Tummim a cikin ƙyalle na ƙirjin domin ɗaukar shawara.