ha_tq/exo/28/21.md

137 B

Ina ne Musa zai haɗa liƙa saƙaƙƙe na zinariya tsantsa guda biyu?

Dole ne ya liƙa sarƙoƙin nan biyu a jikin ƙyalle na ƙirji.