ha_tq/exo/28/10.md

340 B

Yaya ne sunayen Isra'ila goma sha biyun zai zama a kan duwatsu biyu na onix?

sunayen Isra'ila goma sha biyun zai zama a kan duwatsun, bisa ga yadda aka haife su.

Don menene Haruna zai ɗauke sunayen Isra'ila goma sha biyun a kafaɗunsa?

Haruna zai ɗauki sunayensu a gaban Yahweh bisa kafaɗunsa biyu su zama abin tunawa a gare shi.