ha_tq/exo/28/04.md

187 B

Wane kayan aiki ne yawancin masu aikin hannu ke amfani a yin suturan firistoci?

Masu aikin hannu suna yin amfani da leshe mai kyau mai launin zinariya, da shuɗi, da shunayya, da jă.