ha_tq/exo/27/20.md

243 B

Menene zai zama abinda mutanen Isra'ila za su lura da ka'idodi a dukkan zamanu?

Dole Haruna da 'ya'yansa su sa fitilun suyi ta ci tun daga yamma har zuwa safiya a gaban Yahweh. Mutanen Isra'ila za su lura da wannan ka'idar a dukkan zamanu.