ha_tq/exo/27/17.md

209 B

A menene za a yi dukkan kayan aikin rumfar sujada, da abubuwan kamawar na harabar da yadda za a yi amfani da tagulla?

Dukkan kayan aikin rumfar sujada, da abubuwan kamawar na harabar za a yi su da tagulla.