ha_tq/exo/26/34.md

132 B

A wane gefen rumfar sujada ne aka sa wurin ɗora fitilar?

Wurin ɗora fitilar ya dubi teburin daga sashin kudu na rumfar sujada.