ha_tq/exo/26/12.md

158 B

Ina ne labule wanda ya zarce ya ragu daga labulen rumfar?

Labulen da ya zarce ya ragu daga labulen rumfar, sai ka bar shi yana lilo a bayan rumfar sujada.