ha_tq/exo/26/07.md

137 B

Daga menene Musa zai yi labulen rumfa ta bisan rumfar sujada?

Dole ne yayi labule na gashin awaki domin rumfa ta bisan rumfar sujada.