ha_tq/exo/26/01.md

330 B

Wanene Musa zai sa ya yi rumfar taruwa kuma ya yi ta da labule goma da a ka yi su da leshe mai kyau da shuɗi da shunayya da jan ulu mai zanen cerubim?

Dole ne Musa ya sami gwani mai aikin hannu ya yirumfar taruwa kuma ya yi ta da labule goma da a ka yi su da leshe mai kyau da shuɗi da shunayya da jan ulu mai zanen cerubim.