ha_tq/exo/25/37.md

180 B

Zinariya nawa ne Musa zai yi amfani da shi don yayi wurin ɗora fitilar da kayayyakinsa?

Ɗole zai yi amfani da awo ɗaya na zinariya ya yi wurin ɗora fitilar da kayayyakinsa.