ha_tq/exo/25/28.md

144 B

Menene za a yi amfani domin a zuba baye-baye na sha?

Za a yi amfani da tasoshin, cokulan, butocin, da akusoshin domin zuba baye-baye na sha.