Yahweh zai yi magana da shi bisa marfin kafara, daga tsakanin kerubobin biyu a bisa akwatin na shaida.