ha_tq/exo/25/08.md

118 B

Don menene Isra'ilawan zasu yi wa Yahweh haikali?

Isra'ilawan zasu yi wa Yahweh haikali domin ya zauna a cikin su.