ha_tq/exo/25/01.md

131 B

Daga wanene Isra'ilawan zasu karbi baiko?

Isra'ilawan zasu karbi baiko daga dukkan mutumin da ya ji ya na da niyya a zuciyarsa.