ha_tq/exo/24/12.md

165 B

Don menene Yahweh ya ba wa Musa alluna na dutse da doka da dokokin?

Yahweh ya ba wa Musa alluna na dutse da doka da dokokin da ya rubuta domin Musa ya koya masu.