Musa ya ɗauki rabin jinin daga cikin baye-bayen hadaya ga Yahweh ya sa cikin darurruka; ya yayyafa sauran rabin a bisa bagadin.