ha_tq/exo/24/03.md

117 B

Menene duwatsu goma sha biyun zasu wakilta?

Duwatsu goma sha biyun zasu wakilci kabilu goma sha biyu na Isra'ila.