ha_tq/exo/24/01.md

117 B

Dattawa nawa ne zasu zo su yi wa Yahweh sujada daga nesa?

Dattawa saba'in su zo su yi wa Yahweh sujada daga nesa.