Yahweh zai ƙore su a cikin shekara ɗaya ba domin kada ƙasar ta zama ba kowa, kuma namun daji su yi maku yawa ƙwarai.