ha_tq/exo/23/20.md

117 B

Menene zai faru idan Isra'ilawan sun cakune mala'ikar Yahweh?

Idan suka cakune shi, ba zai gafarta laifofinsu ba.