ha_tq/exo/23/18.md

166 B

Menene tsawon lokacin da kitsen hadayun da aka yi a bukin Yahweh zai zauna?

Dolen kitsen hadayun da aka yi a bukin Yahweh ba zai wuce dukan dare ya kai safiya ba.