ha_tq/exo/23/16.md

235 B

Wane lokaci ne ake yin Bukin Tattarawa da kuma Bukin Kaka?

Dole za ku yi Bukin Kaka, na nunar fari na irin da kuka shuka a gonakinku. Kuma dole ku yi Bukin Tattarawa a ƙarshen shekara, sa'ad da kuka tattara amfanin gonakinku gida.