ha_tq/exo/23/14.md

182 B

A wane wata ne ake yin bukin gurasa marar gami?

A na yin bukin gurasa marar gami a watan Abib.

A wane wata ne Isra'ilawan suka fita daga Masar?

Sun fita a cikin a watan Abib.