A shekara ta bakwaiza Isra'ilawan zasu bar gonar ba za su noma ba, domin matalauta na cikinsu su ci abinci.