ha_tq/exo/23/04.md

237 B

Idan Isra'ilawa suka ga jakin wani da ke ƙin su ya faɗi kaya ya danne shi, menene zasu yi?

Idan Isra'ilawa suk ga jakin wani da ke ƙin su ya faɗi kaya ya danne shi, kada su bar shi shi kaɗai. Dole su taimake shi ya tada jakinsa.