ha_tq/exo/22/29.md

165 B

Wane nama ne dole Isra'ilawan baza su ci ba?Menene zasu yi da shi?

Ka da Isra'ilawan su ci kowanne abinda naman daji ya kashe a gona. Sai dai su jefa wa karnuka.