ha_tq/exo/22/25.md

199 B

Idan wani ya karɓi rigar maƙwabcinsa da alkawari, wane lokaci ne ya kamata ya miyar wa mai shi?

Idan wani ya karɓi rigar maƙwabcinsa da alkawari, dole ya dawo masa da ita kafin rana ta faɗi.