ha_tq/exo/22/22.md

295 B

Menene zai faru idan Isra'ilawa sun wulaƙanta gwauruwa ko maraya?

Idan Isra'ilawa sun wulaƙanta gwauruwa ko maraya, kuma idan sun yi kuka ga Yahweh, hakika, zai ji kukansu. Fushinsa zai yi ƙuna kuma zai kashe su da kaifin takobi; matanku zasu zama gwauraye, 'ya'yanku kuma su zama marayu.