ha_tq/exo/22/10.md

364 B

Idan mutum ya ba maƙwabcinsa ajjiyar jaki ko bijjimi ko tinkiya ko kowacce irin dabba, sai ta mutu ko aka ji mata rauni ko aka ɗauke ta ba wanda ya gan ta, menene ramuwan?

Idan mutum ya ba maƙwabcinsa ajjiyar jaki ko bijjimi ko tinkiya ko kowacce irin dabba, sai ta mutu ko aka ji mata rauni ko aka ɗauke ta ba wanda ya gan ta, ɗayan ba zai biya diyya ba.