ha_tq/exo/22/07.md

405 B

Idan mutum ya ba maƙwabcinsa ajjiyar kuɗi ko kaya, sai aka sace abin a gidansa, amma ba a kama barawon ba, menene zai faru?

Idan mutum ya ba maƙwabcinsa ajjiyar kuɗi ko kaya, sai aka sace abin a gidansa, idan aka kama ɓarawon dole zai biya diyyar abin da ya sata riɓi biyu. Amma idan ba a kama ɓarawon ba, sai mai gidan ya zo wurin alƙali a gani ko ya ɗauki wani abu cikin kayan maƙwabcinsa.