ha_tq/exo/22/01.md

275 B

Idan wani ya kashe barawo bayan rana ta fito, wanene ke da laifi?

Idan rana ta fito kamin ya fasa ya shiga, za a kama wanda ya kashe shi da laifin kisan kai.

Idan barawon ba shi da komai, menene ramuwansa?

Idan kuwa ba shi da komi, sai a sayar da shi saboda satar sa.