ha_tq/exo/21/35.md

4 lines
209 B
Markdown

# Idan san wani ya yi wa san wani rauni har ya mutu, menene zai faru da san?
Idan san wani ya yi wa san wani rauni har ya mutu, dole za a sayar da san mai rai sai su raba kuɗin, su kuma raba san wanda mutu.