ha_tq/exo/21/33.md

257 B

Idan mutum ya buɗe rami ko ya gina rami bai rufe shi ba, idan să ko jaki ya faɗa cikin sa, menene lallai mai ramin zai yi?

Idan mutum ya buɗe rami ko ya gina rami bai rufe shi ba, idan să ko jaki ya faɗa cikin sa, wanda ya yi ramin zai biya diyya.