ha_tq/exo/21/07.md

128 B

Ga wanene ubangijin ba zai iya sayar da baiwa mace ba?

Ubangijin ba shi da ikon sayar da baiwa ga waɗansu baƙin mutane ba.