ha_tq/exo/20/24.md

156 B

Da menene ya faru idan mutanen sun yi amfani da kayan aikinsu akan bagadin dutsen?

Idan sun yi amfani da kayan aikinsu a kan bagadin, zasu gurɓata shi.