ha_tq/exo/20/18.md

344 B

Don menene mutanen sun razana?

Dukkan mutanen suka ga cidar da walƙiyar, suka kuma ji muryar ƙahon, suka kuma ga dutsen na hayaƙi. Sa'ad da mutanen suka ga haka, suka firgice suka kuma tsaya daga nesa.

Menene Isra'ilawan suka yi tunani cewa zai faru idan Allah yayi masu magana?

Sun zata cewa idan Allah yayi magana da su, zasu mutu.