ha_tq/exo/20/12.md

205 B

Menene sakamakon Isra'ilawa a girmama mahaifinsu da mahaifiyarsu?

Ɗole ne Isra'ilawa su girmama mahaifinsu da mahaifiyarsu, saboda su rayu na tsawon lokaci a cikin ƙasar da Yahweh Allahnsu yake basu.