ha_tq/exo/20/08.md

467 B

Don menene Isra'ilawan zasu ƙebe ranar Asabar su kuma huta a ranar?

Dole ne su ƙebe ranar Asabar su kuma huta, gama a rana ta shidda Yahweh yayi sammai da duniya, da teku, da dukkan abin dake cikin su, sai kuma ya huta a rana ta bakwai.

Wanene zai ƙebe ranar Asabar su kuma huta a ranar?

Isra'ilawa baza suyi wani aiki ba, kosu, ko 'ya'yansu maza, ko 'ya'yansu mata, ko bayinsu maza, ko bayinsu mata, ko garken shanunsu, ko baƙon da yake cikin ƙofofinsu.