ha_tq/exo/20/04.md

391 B

Don menene Isra'ilawan ba zasu yi sassaƙaƙƙen siffa ko kamannin wani abu su rusuna masa ba?

Dole ne ba zasu rusuna masu ba kosu yi masu sujada, gama Yahweh Allahnsu, Allah ne mai kishi.

Menene tsawon lokacin da Yahweh ke hukunta mugunta kakanni?

Yahweh na horon muguntar kakanni ta wurin sauko da horo bisa zuriyarsu, har zuwa tsararraki na ukku da na huɗu na waɗanda ke ƙinsa.