Aka yi cida da wurge-wurgen walƙiya da girgije mai kauri a bisa dutsen, da ƙarar kaho mai ƙarfi sosai. Dukkan mutanen dake cikin sansanin suka yi rawar jiki.