ha_tq/exo/19/12.md

208 B

Menene zai faru da duk wanda ya taɓa dutsen?

Hakika, za a kashe duk wanda ya taɓa dutsen.

Yaya ne mutanen zasu kashe duka wanda ya taɓa dutsen?

Zasu jefe shi ko su harbe mutumin da ya taɓa dutsen.