ha_tq/exo/19/10.md

123 B

Yaya ne mutanen zasu tsarkaka kansu?

Zasu tsarkaka kansu ta wurin shirya zuwa Yahweh, da kuma ta wurin wanke tufafinsu.