ha_tq/exo/19/07.md

214 B

Don menene Yahweh ya zo wurin mutanen a cikin girgije mai kauri?

Yahweh ya zo wurin mutanen a cikin girgije mai kauri saboda mutanen su iya ji sa'ad da ya yi magana tare da su su kuma gaskata da Musa har abada.