ha_tq/exo/17/11.md

502 B

Menene ya faru sa'adda Musa yake riƙe da hannayaensa, da kuma lokacin da ya sauke hannayaensa?

Sa'adda Musa yake riƙe da hannayaensa, Isra'ila suna nasara; idan ya sauke hannayensa su huta, sai Amalekawa su fãra yin nasara.

Yaya ne Haruna da Hor suka taimake Musa riƙe hannayensa sama?

Haruna da Hor suka ɗauki dutse suka sanya ƙasansa domin ya zauna a kai. A dai-dai wannan lokaci, Haruna da Hor suka riƙe hannayensa sama, mutum ɗaya a gefensa ɗaya, mutum ɗaya kuma a ɗayan gefensa.