ha_tq/exo/17/01.md

142 B

Don menene mutanen suka ba wa Musa laifi don yanayinsu?

Babu ruwa wa mutanen su sha. Don haka mutanen suka ba wa Musa laifi don yanayinsu.