ha_tq/exo/15/24.md

150 B

Yaya ne ruwa mai ɗaci a Mara ta zama da ɗadi?

Yahweh ya nuna wa Musa wani itace. Musa ya jefa shi cikin ruwan, ruwan kuma ya zama da daɗin sha.