ha_tq/exo/13/19.md

303 B

Menene Yosef ya sa Isra'ilawa su yi rantsuwa?

Yosef ya sa Isra'ilawa su yi rantsuwa cewa, "tilas ku ɗauke ƙasusuwana tare daku."

Yaya ne Yahweh ya tafi da Isra'ilawa da dare? Don menene?

Da dare ya tafi ta inuwar wuta domin ya basu haske. Ta wannan hanyar suna iya tafiya da rana da kuma dare.