Wannan zai zama abin ga bisa hannun Isra'ilawa, abin tunawa kuma a bisa goshi, saboda shari'ar Yahweh ta kasance a bakinsu.