Idan bare yana zaune tare Isra'ilawa kuma yana so ya kiyaye ƙetarewar ga Yahweh, ɗole ne dukkan danginsa maza a yi masu kaciya.